Masoyina am so grateful nagode
Masoyina ka isa yabo
Masoyina am so grateful nagode
Masoyina ka isa yabo
Dan na tuna da kauna ka ka nuna mani akan giciye
Dan na tuna da alherin ka ka nuna mani akan giciyee
Bani da kome da zan baka ya yesu na
Bani Da kome da zan baka ya Allah na
Sai dai godiya godiya godiya
Duk naka ne
Ya Yesu
Mun baka yabo yabo yabo
Duk naka ne
Ya Yesu
Daukaka Daukaka Daukaka
Duk naka ne
Ya Yesu
Masoyina I’m so grateful nagode
Masoyina ka isa yabo
Masoyina am so grateful nagode
Masoyina ka isa yabo
Ka isa yabo Oh
Please Kindly drop a comment, Corrections and suggestions. Your Comment is a motivating factor for wikilyrics to perform greatly.